show episodes
 
Artwork

1
Wasanni

RFI Hausa

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng+
 
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
  continue reading
 
Artwork

1
Kasuwanci

RFI Hausa

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng+
 
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
  continue reading
 
Artwork
 
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
  continue reading
 
Artwork
 
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
  continue reading
 
Artwork
 
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
  continue reading
 
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
  continue reading
 
Artwork

1
Mahangar Mu

Taskar Mallam

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng
 
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language). Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.
  continue reading
 
Artwork

1
Concept Media

Ibrahim Salisu nasir

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng
 
Tashache da zatake yada bayanai chikin harshen harshen hausa da turanchi. A kokarinta na wayarda kan matasa musanman ta basu karfin gwiwa wajen gudanaeda rayuwaesu. Hallau kuma da nishadantar dasu a ilimanche.....
  continue reading
 
Artwork

1
The Bearing

Daily Trust

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng+
 
In-depth analysis and critical discussion on important issues, how they affect people, their potential to change lives, and what needs to be done to influence outcomes.
  continue reading
 
A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu ma’ana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da al’adunmu na Hausawa kafin zuwan Turawa da ma bayan zuwansu. A cikin littafan akwai hikimomi, da dabaru, da almara, da kuma abubuwan ban mamaki, da na ban sha’awa da birgewa, da jaruman marubutan suka yi.
  continue reading
 
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
  continue reading
 
Artwork

1
Dandalin Siyasa

RFI Hausa

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng
 
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
  continue reading
 
Shirin Al’adu, kida da fina-finai, shiri ne da ke zo maku a ranakun assabar da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni da labaran da suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki da mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.
  continue reading
 
Thru the Bible is a worldwide Bible-teaching ministry airing in more than 100 languages and dialects around the world. Our mission is simple and the same one Dr. McGee himself embraced: To take the whole Word to the whole world. When translators and producers in nations all around the globe contract with us to produce the programs, they commit themselves to keeping their translations as close to Dr. McGee as possible, changing the vocabulary, illustrations, and idioms only when necessary to ...
  continue reading
 
Artwork

1
BOOKEESHH

Aisha Muhammad Saad

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng
 
This podcast aims at creating entertaining and engaging contents for its listeners. Proudly Nigerian from Africa 🌍. Twitter handle: @SaadAiisha Instagram username: @saadaiiisha Mail✉: Nanaeshatu@yahoo.com YOLO!
  continue reading
 
Artwork

1
Africa Knows

Africa Knows Collective

Unsubscribe
Unsubscribe
Hàng tháng
 
Every other Monday, Africa Knows brings you conversations with African(ist) scholars and thinkers who talk about their own work, the decolonisation of the academy, and the knowledge revolution taking shape all over the African continent. We are a collaborative platform, with co-hosts calling in from different locations - go to africa-knows.captivate.fm for more details. Nigeria is our first port of call, but we aim to expand our reach over time. Interested in collaboration? Contact us at afr ...
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ci gaba ne game da jerin shirye-shiryen da muka faro kan zuwan Turawan mulkin mallaka zuwa ƙasar Hausa. Turawan sha mamakin abinda suka tarar, kasancewar sun samu al’ummar Hausawa da cikakkiyar wayewar addini, sarauta, sutura, karatu da rubutu da kuma wayewar kasuwanci da sauran harkoki na rayuwa. Ku latsa a…
  continue reading
 
Send us a text In a time when globalization threatens cultural identities and indigenous languages are fading away, the Hausa language remains a powerful symbol of resilience. Spoken by millions, Hausa is more than just a language; it connects diverse communities across West Africa, carrying with it the rich history, identity, and traditions of its…
  continue reading
 
Send us a text The idea of the “soft life” has ignited a wave of conversations, challenging how we traditionally define success, hard work, and personal fulfillment. In an era dominated by hustle culture, more people are turning toward a lifestyle that prioritizes comfort, mental well-being, and balance. Soft life is often seen as a break from the …
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya leka ne jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda ya mayar da hankali kan tasarin tattalin arziki da ambaliyar baya-bayan nan ya haifarwa jihar da ma al'ummarta. Makonni biyu kenan tun bayan mummunar ambaliyar ruwa da ta afkawa wasu anguwannin birinin maiduguri na jiha…
  continue reading
 
Shirin namu na wannan mako zai yi dubi ne kan yadda hukumar kula da harkar jarabawan shiga jami’o’i a Najeriya wato JAMB da hadin guiwan kungiyar zabiya na kasa ta shirya taron nahiyar Afrika na farko kan baiwa nakasassu ko masu larura ta musamman dangane da harkar ilimi kamar kowani dan adam. Taron an shirya shi ne dai la’akari da irin kalubalen d…
  continue reading
 
A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan abubuwan da ke haddasa cutar koda, la'akari da yadda cutar ke tsananta a wannan lokaci musamman a kasashe irin Najeriya, sabanin a lokutan baya da ba kasafai ake ganinta ba, baya ga karancin wuraren wankin kodar da ake fama dasu wato dialysis centers a turance. Wani bincike na baya-bayan nan na nuni …
  continue reading
 
Shirin a wannan lokaci zai leka gasar Firimirar Najeriya wato NPFL Wanda aka shiga mako na uku da somawa. Gasar Firimiyar Najeriya na daga cikin manyan gasannin Lik-lik da ake ji da su a nahiyar Afrika, musamman idan akayi la’akari da yadda ƙungiyoyin da ke fafatawa a wannan gasa ke taka rawar gani a gasar zakarun Ƙungiyoyin Afrika.…
  continue reading
 
Har yanzu tsuguni bata kare ba tsakanin kamfanin Dangote da kamfanin NNPC dangane da gabatar da man fetur da yake tacewa a cikin gida. A cikin wannan shirin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Kasum Kurfi, masanin tattalin arziki da kuma Abdulkarim Ibrahim dangane da kalubale da kuma mafita dangane da wannan al'amari.…
  continue reading
 
Send us a text Hustle culture refers to the mentality that glorifies constant work, where productivity and financial success are seen as the ultimate goals. It’s the “no-days-off” mindset that encourages individuals to always be working on something, whether it’s a side business, a freelance gig, or a new venture. In this episode of The Bearing, we…
  continue reading
 
Ana iya cewa murna na neman komawa ciki a Najeriya, bayan da aka yi hasashen cewa da zarar Dangote ya fara shigar da tataccen mai a kasuwa zai wadata sannan akan farashi mai rahusa. To sai dai ranar farko da fara shiga da man na Dangote, sai kamfanin NNPCL ya sanar da ƙara farashin mai a kasar. Shin ko me za ku ce a game da wannan sabon karin faraa…
  continue reading
 
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya yi duba ne a kan yadda matsin tattalin arziki da kuma tsare-tsaren gwamnati suka kassara fannin ilimi a tarayyar Najeriya. Daga ɓangaren mahukunta jami'o'in suna ganin tsare-tsaren da gwamnati ta bullo da su a fannin ilimi sune suka sanya a wannan lokaci ko da gyare-gyare a jami'o'in basa iya aiwatarwa.…
  continue reading
 
Yanzu haka al’ummar musulmi a sassan duniya na ci gaba da gudanar da bukukuwan Mauludi, domin tunawa da ranar da aka haifi annabi Muhammad mai tsira da amincin Allah. Shin ko yaya matsayin wannan rana yake a gare ku? Ta wace fuska ku ke gudanar da bikin tunawa da wannan ranar? Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.…
  continue reading
 
Loading …

Hướng dẫn sử dụng nhanh